KOYAN GIRKE KYAUTA
Ringa ziyartar shafin UMA kitchen domin koyan sabobbin girke girke domin jin dadi mai gida da yaranki.
Don jin dadin rayuwa cikin sauki free domin kula da lafiyar iyali
Koyan girke girke free a shafin UMA.
Koyan girki mai dadi da kuma gina miki in a private cooking class
Uwar gida basai kinje ko ina ba all from the comport of your own kitchen Zaki koya steps by steps coaching da cooking tips da dabarun girke girke da instructor cikin sauke.
✍Nasan cewa uwar gida zakiyi mamaki cewa mafi yawancin maza sunfi son mace mai iya girki, domin yakan taimakawa wajen kara dankwan soyaya bayan aure.
✍Girki yana daya da ga cikin babban jigo game da rayuwar ma aurata.
✍Amma abun mamaki kadan daga cikin mata sukan mai da hankalinsu wajen girki
✍Kinsan cewa akan iya jan hankalin mijinki da girki.
✍Kinsan cewa wata wadda bata kaiki class ba a kasuwa ko wajen aiki kan iya yimasa girki shi kadai.
✍Kinsan cewa bacin sura da Allah yayi miki tsuguno bata tsaya ba sai kin iya girki.
✍Kina can a gida yana can yana yaba girkin wata.
✍Yazama wajibi kitashi daga bacci.
✍Yanzu lokacine na ilimi, komai koya akeyi.
✍Kuma zaki zama expert harma professional insha Allah.
✍Yazama wajibi kizama tauraruwa a kitchen.
✍Babu Wanda aka haifa da iyawa kowa koya yakeyi.
✍Kizama mudubi ko abar tunanin sa ta yarda zaki mallake shi.
✍Kimai da hankali sosai akan abubuwa, biyu abinda yakeso da abinda baya so.
✍Idan kinyi register da mu za 'a koyarda ke sababbin dabaru da style-styles da yawa yanda zaki zama expert insha Allah a kitchen.
✍Kizama mai maida hankalinki ta hanyar fuskantar abun da mai gida yake so.
✍Ki wayar masa da kai da styles na abinci.
✍Ki tsaya sosai wajen kulla da girki karkiyi kuskure.
✍Karki sake yar aiki ta aure miki miji da girke girke.
Comments
Post a Comment