KOYAN GIRKE KYAUTA
Ringa ziyartar shafin UMA kitchen domin koyan sabobbin girke girke domin jin dadi mai gida da yaranki. Don jin dadin rayuwa cikin sauki free domin kula da lafiyar iyali Koyan girke girke free a shafin UMA. Koyan girki mai dadi da kuma gina miki in a private cooking class Uwar gida basai kinje ko ina ba all from the comport of your own kitchen Zaki koya steps by steps coaching da cooking tips da dabarun girke girke da instructor cikin sauke. ✍Nasan cewa uwar gida zakiyi mamaki cewa mafi yawancin maza sunfi son mace mai iya girki, domin yakan taimakawa wajen kara dankwan soyaya bayan aure. ✍Girki yana daya da ga cikin babban jigo game da rayuwar ma aurata. ✍Amma abun mamaki kadan daga cikin mata sukan mai da hankalinsu wajen girki ✍Kinsan cewa akan iya jan hankalin mijinki da girki. ✍Kinsan cewa wata wadda bata kaiki class ba a kasuwa ko wajen aiki kan iya yimasa girki shi kadai. ✍Kinsan cewa bacin sura da Allah yayi miki tsuguno bata tsaya ba sai kin iya girk...