Posts

KOYAN GIRKE KYAUTA

Ringa ziyartar shafin UMA kitchen domin koyan sabobbin girke girke domin jin dadi mai gida  da yaranki. Don jin dadin rayuwa cikin sauki free domin kula da lafiyar iyali  Koyan girke girke free a shafin UMA. Koyan girki mai dadi da kuma gina miki in a private cooking class  Uwar gida basai kinje ko ina ba all from the comport of your own kitchen Zaki koya steps by steps coaching da cooking tips da dabarun girke girke da instructor cikin sauke. ✍Nasan cewa uwar gida zakiyi mamaki cewa mafi yawancin maza sunfi son mace mai iya girki, domin yakan taimakawa wajen kara dankwan soyaya bayan aure.  ✍Girki yana daya da ga cikin babban jigo game da rayuwar ma aurata. ✍Amma abun mamaki kadan daga cikin mata sukan mai da hankalinsu wajen girki ✍Kinsan cewa akan iya jan hankalin mijinki da girki. ✍Kinsan cewa wata wadda bata kaiki class ba a kasuwa ko wajen aiki kan iya yimasa girki shi kadai. ✍Kinsan cewa bacin sura da Allah yayi miki tsuguno bata tsaya ba sai kin iya girk...

UMA KITCHEN

Learn how to cook the most delicious, and yummy in private cooking class all from the comport of your own kitchen,We offer cooking class for  you. You will get step by step coaching cooking tips you can ask all questions you want .  It is just you and the instruction who will cook along side you watch and coaching you as you complete meal together. During culinary class, students learn foundational kitchen techniques, international cooking styles, and knife skills.  Hands-on cooking classes cover skills like soup  preparation, baking and pastry techniques, and menu planning.  In addition to cooking courses, culinary programs include classes on topics like food sanitation, inventory and cost control, and kitchen management.